Tehran (IQNA) Al-Azhar a yayin da take yin Allah wadai da cin mutuncin da wasu jami'an Indiya suka yi wa haramin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama, ta jaddada cewa, irin wannan dabi'a ita ce hakikanin "ta'addanci" da ka iya jefa duniya baki daya cikin rikici da yake-yake.
Lambar Labari: 3487385 Ranar Watsawa : 2022/06/06